π π³π¬ Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba.
π π³π¬ Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba. π π³π¬ Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba.