Posts

Showing posts from April, 2023

🗞 🇳🇬 Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba.

Image
 ðŸ—ž 🇳🇬 Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba.  🗞 🇳🇬 Yau shekaru tara kenan da ‘yan ta'addan Boko Haram suka sace dalibai mata su 276 daga makarantar sakandaren 'yan mata ta gwamnati da ke garin Chibok a Jihar Borno, kuma har yanzu ba a san inda ‘yan mata 98 su ke ba.

Mafi aksarin 'yan Najeriyar da akan kwaso, suna komawa gida ne bisa radin kansu bayan da suka makale a kasar ta Libya.

Image
 Mafi aksarin 'yan Najeriyar da akan kwaso, suna komawa gida ne bisa radin kansu bayan da suka makale a kasar ta Libya. Mafi aksarin 'yan Najeriyar da akan kwaso, suna komawa gida ne bisa radin kansu bayan da suka makale a kasar ta Libya.

Tofa Babbar Magana Wanda Yaki Ji Bayaki Ganiba Kalli Videon Yadda Akakai Wani Matashi Kotun Kwarankwal Abin Mamaki Kalli Videon Yanzu…….

Image
 Tofa Babbar Magana Wanda Yaki Ji Bayaki Ganiba Kalli Videon Yadda Akakai Wani Matashi Kotun Kwarankwal Abin Mamaki Kalli Videon Yanzu…….  Tofa Babbar Magana Wanda Yaki Ji Bayaki Ganiba Kalli Videon Yadda Akakai Wani Matashi Kotun Kwarankwal Abin Mamaki Kalli Videon Yanzu…….

INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar

Image
 Allah ya karbi rayuwar matashiya Mai hadda Alkur'ani   Allah ya karbi rayuwar matashiya Mai hadda Alkur'ani 

Da Haka Ake Hukuntasu Dole Subar Mutane Su Zauna Lafiya Yadda Aka Kama Shugaban Yan Bindinga A Raye Ana Cin Ubanshi..

Image
 Da haka ake Hukuntasu Dole Subar mutane su zauna lafiya yadda ake kama shugaban su  Da haka ake Hukuntasu Dole Subar mutane su zauna lafiya yadda ake kama shugaban su

Kalli Yadda Abale Yake Yabon Manzon Allah S.A.W a Wajen Shagalin Bikin shi.

Image
 Kalli Yadda Abale Yake Yabon Manzon Allah S.A.W a Wajen Shagalin Bikin shi. Kalli Yadda Abale Yake Yabon Manzon Allah S.A.W a Wajen Shagalin Bikin shi.

Tofa Babbar Magana Yanzu Ga Yadda Dambe Ya Barke Tsakanin Gwaggwan Biri Da Zaki Yanzu Tirkashi Ga Cikakken Bidiyon Ka Kalla 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Image
 Tofa Babbar Magana Yanzu Ga Yadda Dambe Ya Barke Tsakanin Gwaggwan Biri Da Zaki Yanzu Tirkashi Ga Cikakken Bidiyon Ka Kalla 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇  Tofa Babbar Magana Yanzu Ga Yadda Dambe Ya Barke Tsakanin Gwaggwan Biri Da Zaki Yanzu Tirkashi Ga Cikakken Bidiyon Ka Kalla 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Allah Mai Iko Yadda Yarinya Yar Shekara 11 Ta Haifo Ɗiyar Ta Cikin Ƙoshin Lafiya Ba Tareda Mijin Aure Ba.👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Image
 Allah Mai Iko Yadda Yarinya Yar Shekara 11 Ta Haifo ÆŠiyar Ta Cikin Ƙoshin Lafiya Ba Tareda Mijin Aure Ba.👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇  Allah Mai Iko Yadda Yarinya Yar Shekara 11 Ta Haifo ÆŠiyar Ta Cikin Ƙoshin Lafiya Ba Tareda Mijin Aure Ba.👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 

Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana - Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi Babban Malamín Darikar Tijaníya wato Sheíkh Dahíru Usman Bauchí ya ce Aljannu Biliyan Uku sun karbi Darikar Tijaniya." Kuma Babban Malamin ya kara da cewa, daga cikin wadannan Aljanu, akwai Mukaddamai miliyan dari biyu Cif-Cif.: Gadai Bidiyon Cikakken Bayanin Kai tsaye daga Bakin Malan👇

Image
 Masha Allah Aljannu Bilyan 3 Na suka karbi Darikar Tijjaniya A Bana cewar  Aljannu Bilyan 3 Ne Suka KarÉ“i ÆŠaríkar Tíjjaniyya A Bana - Cewar Sheíkh ÆŠahiru Bauchi Babban Malamín Darikar Tijaníya wato Sheíkh Dahíru Usman Bauchí ya ce Aljannu Biliyan Uku sun karbi Darikar Tijaniya." Kuma Babban Malamin ya kara da cewa, daga cikin wadannan Aljanu, akwai Mukaddamai miliyan dari biyu Cif-Cif.: Gadai Bidiyon Cikakken Bayanin Kai tsaye daga Bakin Malan👇

Wani matashi da nuna wa yar gidan magajiya shi cikakken 'dan bariki' ne. Ya tafi otel sun daidaita an yi harka amma ya ki biyanta kudin ta. Sai dai ma yaudarar ta ya yi, ya sulale da wayar salularta na N60,000.

Image
 Wani mutum ya Danfari yar gidan magajiya a Abuja yan sace wayarta wata kotu da ke zamanta a Dei - Dei Abuja Wani mutum ya Danfari yar gidan magajiya a Abuja yan sace wayarta wata kotu da ke zamanta a Dei - Dei Abuja

Yan bindiga sun sace Hakimi mai martaba da daraja a jihar Filato. Rahoto ya ce maharan sun shiga har cikin fadarsa, suka tafi da shi. Rundunar yan sandan jihar ta bayyana halin da ake ciki kan ceto sarkin.

Image
 Yanxun Nan Yan bindiga sun Yi awon gaba da babban basarake Mai daraja a filato tsegerun Yan bindiga sun kutsa da karfin

Dara ta ci gida! Wata Kyakkyawar budurwa da ke dakon son wani gaye ta rufe ido ta sanar masa. Sai dai saurayi ya kekyashe kasa ya ce sam shi baya yinta a wani yanayi mai ban dariya.

Image
 Kyakkyawar budurwa ta ajiye kunya ta furta so ga saurayi, ya ce baya Yi wata budurwa yar najeriya wacci ta kasa  Kyakkyawar budurwa ta ajiye kunya ta furta so ga saurayi, ya ce baya Yi wata budurwa yar najeriya wacci ta kasa 

Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya gama shirin mika wa Uba Sani jihar ta Kaduna. Tuni El-Rufai ya kafa wani kwamitin mutum 65 da zai tsara yadda mika mulkin zai zama. Rahoto ya bayyana jiga-jigan Kaduna biyu da za su jagoranci wannan kwamitin.

Image
 Mulki ya kare El-Rufai ya kafa kwamitin mutum 65 na Shirin Mika Mulki Gwamna El-Rufai na jahar Kaduna ya nada Masoya 

An sha yada cewa Tinubu ba shi da lafiya, bayani ya fito, an ga Tinubu a kasar waje. Wani hoto ya nuna lokacin da sabon shugaban ke cin duniyarsa da tsine a Turai. Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki, Obidients sun yi martani.

Image
 An sha yada cewa Tinubu ba shi da lafiya, bayani ya fito, an ga Tinubu a kasar waje. Wani hoto ya nuna lokacin da sabon shugaban ke cin duniyarsa da tsine a Turai. Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki, Obidients sun yi martani. Lafiyarsa lau jama'a sun kadu bayan ganin hoton Tinubu da matarsa a faransa 

Masana shari'a sun fayyace wanda ya fi ƙarfin iko tsakanin Gwamna Ganduje da Abba Gida-Gida, gwamna mai jiran gado.

Image
 Masana shari'a sun fayyace wanda ya fi Æ™arfin iko tsakanin Gwamna Ganduje da Abba Gida-Gida, gwamna mai jiran gado. Fada sakanin Ãbbâ gida gida da Kuma ganduje  a garin kano sabida Wani karamin cicikuci 🤷🤷 

Bayan kwashe tsawon shekaru 9 da Aure ba haihuwa cikin ikon Allah matar Aure ta samu ciki har ta haifi 'ya'ya 5 rigis lokaci guda

Image
 Bayan kwashe tsawon shekaru 9 da Aure ba haihuwa cikin ikon Allah matar Aure ta samu ciki har ta haifi 'ya'ya 5 rigis lokaci guda  Bayan shekaru 9 da aure haihuwa : matar Aure ta haifi ya ya 5 rigis GASKIYA ta fa

Da alamu masu PoS sun ci taliyar ƙarshe kan ƙarancin kuɗi. Kuɗi sun wadata wanda hakan ya sanya su dole rage abinda suke tatsa a hannun mutane. A baya dai masu PoS sun ci karen su babu babbaka lokacin matsalar ƙarancin kuɗi.

Image
 Da alamu masu PoS sun ci taliyar Æ™arshe kan Æ™arancin kuÉ—i. KuÉ—i sun wadata wanda hakan ya sanya su dole rage abinda suke tatsa a hannun mutane. A baya dai masu PoS sun ci karen su babu babbaka lokacin matsalar Æ™arancin kuÉ—i. Zamanin su ya kare "masu pos sun zaftare kaduin Da suke Tatsa a Hannun  musu sana'ar pos 

Bankunan Najeriya sun fara shiga tashin hankali game da halin 'yan kasar nan. An gano cewa, 'yan Najeriya sun daina kai kudadensu a ajiye musu bankuna. Rahoto ya bayyana yadda hakan zai yi tasiri ga kawo matsala ga bankuna da ma 'yan kasa.

Image
 Bankunan Najeriya sun fara shiga tashin hankali game da halin 'yan kasar nan. An gano cewa, 'yan Najeriya sun daina kai kudadensu a ajiye musu bankuna. Rahoto ya bayyana yadda hakan zai yi tasiri ga kawo matsala ga bankuna da ma 'yan kasa. An zo warin bankuna sun fara kuka , Yan najireya sun daina kawo ajiyar kudade bankuna sun fara kokawa kan yandda Yan 

Wata matashiya ta ba mutane mamaki da abun da ta aikata. Budurwar dai ta ga wani soja yana kan waya kawai sai ta fisge daga hannunsa. Don tsiratar da kanta, sai ta kama girgijewa a gabansa.

Image
 Wata matashiya ta ba mutane mamaki da abun da ta aikata. Budurwar dai ta ga wani soja yana kan waya kawai sai ta fisge daga hannunsa. Don tsiratar da kanta, sai ta kama girgijewa a gabansa.   Bidiyo budurwa da ta kwace waya daga hunnun SOJA ya ba bar mutane baki Bude wani bidiyo da ke yawo a dandalin soshiya

'Yan ta'adda sun kai sabon farmaki jihar su shugaba Buhari, sun yi sanadin mutane da yawa. Akalla mutane 5 ne suka bakunci kiyama a wannan mummunan harin. Ya zuwa yanzu, 'yan sanda sun tabbatar da harin, sun fadi abin da suke yi.

Image
     Kaico Ana ta Axumi yan faahi sun bindige mutum 5 jaharsu shugaba buhari