Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana - Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi Babban Malamín Darikar Tijaníya wato Sheíkh Dahíru Usman Bauchí ya ce Aljannu Biliyan Uku sun karbi Darikar Tijaniya." Kuma Babban Malamin ya kara da cewa, daga cikin wadannan Aljanu, akwai Mukaddamai miliyan dari biyu Cif-Cif.: Gadai Bidiyon Cikakken Bayanin Kai tsaye daga Bakin Malan👇

 Masha Allah Aljannu Bilyan 3 Na suka karbi Darikar Tijjaniya A Bana cewar 


Aljannu Bilyan 3 Ne Suka Karɓi Ɗaríkar Tíjjaniyya A Bana - Cewar Sheíkh Ɗahiru Bauchi


Babban Malamín Darikar Tijaníya wato Sheíkh

Dahíru Usman Bauchí ya ce Aljannu Biliyan Uku sun karbi Darikar Tijaniya."


Kuma Babban Malamin ya kara da cewa, daga cikin wadannan Aljanu, akwai Mukaddamai miliyan dari biyu Cif-Cif.:


Gadai Bidiyon Cikakken Bayanin Kai tsaye daga Bakin Malan👇


Comments

Popular posts from this blog