An sha yada cewa Tinubu ba shi da lafiya, bayani ya fito, an ga Tinubu a kasar waje. Wani hoto ya nuna lokacin da sabon shugaban ke cin duniyarsa da tsine a Turai. Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki, Obidients sun yi martani.

 An sha yada cewa Tinubu ba shi da lafiya, bayani ya fito, an ga Tinubu a kasar waje.


Wani hoto ya nuna lokacin da sabon shugaban ke cin duniyarsa da tsine a Turai.


Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki, Obidients sun yi martani.


Lafiyarsa lau jama'a sun kadu bayan ganin hoton Tinubu da matarsa a faransa 

Comments

Popular posts from this blog