Da alamu masu PoS sun ci taliyar ƙarshe kan ƙarancin kuɗi. Kuɗi sun wadata wanda hakan ya sanya su dole rage abinda suke tatsa a hannun mutane. A baya dai masu PoS sun ci karen su babu babbaka lokacin matsalar ƙarancin kuɗi.
Da alamu masu PoS sun ci taliyar ƙarshe kan ƙarancin kuɗi.
Kuɗi sun wadata wanda hakan ya sanya su dole rage abinda suke tatsa a hannun mutane.
A baya dai masu PoS sun ci karen su babu babbaka lokacin matsalar ƙarancin kuɗi.
Zamanin su ya kare "masu pos sun zaftare kaduin Da suke Tatsa a Hannun musu sana'ar pos

Comments
Post a Comment