Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya gama shirin mika wa Uba Sani jihar ta Kaduna. Tuni El-Rufai ya kafa wani kwamitin mutum 65 da zai tsara yadda mika mulkin zai zama. Rahoto ya bayyana jiga-jigan Kaduna biyu da za su jagoranci wannan kwamitin.

 Mulki ya kare El-Rufai ya kafa kwamitin mutum 65 na Shirin Mika Mulki Gwamna El-Rufai na jahar Kaduna ya nada Masoya 



Comments

Popular posts from this blog