Wani matashi da nuna wa yar gidan magajiya shi cikakken 'dan bariki' ne. Ya tafi otel sun daidaita an yi harka amma ya ki biyanta kudin ta. Sai dai ma yaudarar ta ya yi, ya sulale da wayar salularta na N60,000.
Wani mutum ya Danfari yar gidan magajiya a Abuja yan sace wayarta wata kotu da ke zamanta a Dei - Dei Abuja
Wani mutum ya Danfari yar gidan magajiya a Abuja yan sace wayarta wata kotu da ke zamanta a Dei - Dei Abuja

Comments
Post a Comment