Wata matashiya ta ba mutane mamaki da abun da ta aikata. Budurwar dai ta ga wani soja yana kan waya kawai sai ta fisge daga hannunsa. Don tsiratar da kanta, sai ta kama girgijewa a gabansa.
Wata matashiya ta ba mutane mamaki da abun da ta aikata.
Budurwar dai ta ga wani soja yana kan waya kawai sai ta fisge daga hannunsa.
Don tsiratar da kanta, sai ta kama girgijewa a gabansa.
Bidiyo budurwa da ta kwace waya daga hunnun SOJA ya ba bar mutane baki Bude wani bidiyo da ke yawo a dandalin soshiya
Comments
Post a Comment